Saturday 23 January 2016

Akwai Tsoro Akan Zaman Lafiyar Shugaba Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari
Wani labari daga fadar shugaban kasa tana bayyana wanda masu ba Shugaba Muhammadu Buhari shawara kan iri-irin harkoki suke jin tsoro akan zaman lafiyar shi.

Wasu masu ba shugaban shawara suna tunanin wanda tafiye-tafiyen shugaban na kullum zasu rage zaman lafiyar shugaban.
Kuma wani labari tana bayyana wanda likitar shugaban mai suna Dakta Suhayb Sanusi Rafindadi yake kusa da shugaban kullum inda shugaban zai yi tafiye-tafiyen kasashen waje da tafiye-tafiyen kasan.
Sannan kuma an rahoto wanda babban mai ba Shugaba Buhari tsaro mai suna Abdulkarim Dauda yake tafiya zuwa kowane wurin inda zai zauna kwana 2 a dakin Hotel inda Shugaba Buhari zai yi berci. Wannan yana kan tsaron shugaban.
Kafin karshen watan Janairu, Shugaban zai tafi babban birnin kasar Ethiopia, Addis Ababa da babban birnin kasar Kenya, Nairobi.
Daga watan Faburairu, Shugaba Buhari zai tafi babban birnin kasar Faransa, Paris da kasar Qatar da kasar Saudiya.


No comments:

Post a Comment

Related Posts Plugin for WordPress, Blogger...